*GORON ASUBA* *Ya Allah mai Girma da Buwaya maji rokon Bayi, muna rokonka ka yi mana tsawon rai mai Amfani, ka ba mu Daukaka mara yankewa ya Allah ka ba mu lafiya mai Dorewa ya Allah Ka ba mu Imani Dawwamamme ka ba mu kariya daga dukkan sharri ya Allah Ka karbi Dukkan ayyukanmu na Alheri ka yi mana kyakkyawan karshe ka sa mu cika da Imani ya Allah ka sa mu gama lfy, ka ya fe mana Kura-kurenmu don Falalarka cikin Rahamarka ya Allah ka yi riko da Hannayenmu a kan Gaskiya da zaman lafiya Amin ...
More

Ceramah Israk Mikraj Masjid Al~Wosto Kg Tanjung Besar Tarikh : 11.04.2019 Hari : Khamis Masa : Slps Maghrib Tmpt : Masjid Al-Wosto Penceramah : Al-Fadhil Us Saifuddin b. Mohd Saad Kadi Daerah Jerantut " Moh kita Imarahkan Taman-Taman Syurga "
More