*GORON ASUBA*
*Ya Allah mai Girma da Buwaya maji rokon Bayi, muna rokonka ka yi mana tsawon rai mai Amfani, ka ba mu Daukaka mara yankewa ya Allah ka ba mu lafiya mai Dorewa ya Allah Ka ba mu Imani Dawwamamme ka ba mu kariya daga dukkan sharri ya Allah Ka karbi Dukkan ayyukanmu na Alheri ka yi mana kyakkyawan karshe ka sa mu cika da Imani ya Allah ka sa mu gama lfy, ka ya fe mana Kura-kurenmu don Falalarka cikin Rahamarka ya Allah ka yi riko da Hannayenmu a kan Gaskiya da zaman lafiya Amin ...
More
Author: Nura Madahir
Masha Allah
More


